MASOYI NA
Narubuta wanga wasika zuwa gareka
Na hadu da mittane da ban da ban
Amma ba wan da yeke kamar ka
Dan ka kawo mun murna
Wadansu sun zo, amma sun chucheni
Amma soyayan ka mai gaskiya ne
Ka che kana sona kuma ka gwada mu
Ka aje zuchiyan ka ma ni ke clai
Soyayan ka ya ban kwanchen hankali
Kai zinari ne da zuchiya na ke bi da kunlun
Ban so sa ke ka
Na gode  dan kana son na

(Hausa interpretation of  'Tu mai Love' by OMÓJUWÚRÀ)
INTERPRETED BY ANIKI RICHARD SAMUEL.
 

1 Like

03 Oct, 20
Story By: Omojuwura
No comment on this post
You have to be Logged in to add a comment